Yau Kam Insha Allahu Muna Tafe Da Bayani Akan Yadda Zaka Samu Kyautar Kati Ta Hanya Mafi Sauki Ba Tare Da Kasa Ko Kwandala Ba.
Domin Sanin Yadda Zaka Samu Wannan Kyautar Ka Biyomu Don Mazge Wanna Kyautar
1= Da Farko Dai Ka Tanadi Wayar Android Ka Dako Wannan App Din
Download Zoto Apk
Idan Ka Dako Sai Kai Install Idan Yayi Install Sai Ka Budesa Zakaga Ya Bude Kamar Haka.
Idan Kun Duba Zakaga Ansa Enter Your Number To Bama Number Ka Kadaiba Har Ta Wandama Baya Kusa Dakai Zaka Iya Yimasa
Misali= +2348148337698 Kar Kasa 0 din farko Kawai Daga Kan 70 ko 80 ko 81
Sai Ka Danna Confirm Kamar Yadda Kuka Gani
WASU ABUBUWAN MASU ALAKA
[Android] Manyan Browsers Din Da Yakamata Masu Android Suna…
282 0
Yadda Zakai Aiki Da App Guda Biyu Iri Daya A Android
190 0
Sai Ka Jira Yagama Verify
Da zarar Ya Kammala Verify zakaga Ya Nunama Kasa OTP Zasu Turoma Ta Message Sai Kaje Kasa Kamar Haka
Kana Sawa Sai Kai Submit
Kana Submit
Zai Nuna Ma Ka Kammala SignUp.
Zakaga Wani Waje Ansa Claim Your #500 Sai Ka Danna
Kana Dannawa Zakaga Ya Nunama Successfully Recharge.
Zakaga An Turama Sako Zuwa Sim Dinka Kamar Haka