Aishaaaaa Haaaa Haeeee
Aisha A'i Aisha A'i Aisha Aishata
Sonki Ya Kama Zuciyata
Na Yarda Tushen Farinciki Ce
Amma Inkayi Dace Tunda Kiyayya
Tazam Guba Ce Soyayya Waraka Ce
Rigakafi Nayi Tuntuni
Na Sami Magani A Masu
Jinya Ku Fitar Dani Akwai Mai
Kula Dani Kun Ganta Nan Tana
Da Alkunya Abinta Nan Ta Iya Soyayya
Takai Matukar Gaya
A Wurinaaaaaaaaa
Aisha A'i Aisha Aishata
Kinfita Daban Da Yanmata
Kece Gabansu Kinyi Rata
In Babu Ke Akaini Makabarta
Bazan Iya Aure Da Kowa Ba
Kullum Tarairaya
In Aka Bani Ke
Banson Kisha Wuya
Zanyo Kula Dake
Abinda Kika So Zanai Miki Shi
Wanda Bakya So Zana Barshi
Bazan Saki Kuka Ba Aisha
Ba Zan Baki Haushi Ba
Zaki Ga Gata Aishata
Aisha Sarauniyar Mata
Akwai Ta Da Kyan Kallo
Tauraruwa In Ta Billo
Diyar Fulani Yar Filo Ku Ganta
Kyakykyawa Son Kowa
Mai Ladabi Ga Kowa
Bata Da Damuwa Bata
Raina Kowa Yanmata
Ku Kauce
Wannan Ta Daban Ce Kwalliyar
Ta Daban Ce Tafiyar Ta Daban Ce
Kar Ta Sani Na Zauce Aishar Aisha Ce
Nina Fada Kin Fisu Kece
Gatansu Aisha Dawisu Na
Baki Suna Sarauniyar Mata
Aishaaaaa Haaaa Haeeee
Writing By Julius Sailas